Liens d'accessibilité

Dernières nouvelles

Gasar Cin Kofin Afirka ta 2017 da za a yi a Kasar Gabon


Gasar Cin Kofin Afirka ta 2017 da za a yi a Kasar Gabon
Attendez s'il vous plaît

No media source currently available

0:00 0:01:03 0:00

Gasar Cin Kofin Afirka ta 2017 da za a yi a kasar Gabon, ita ce ta 31 tun da aka fara wannan gasa tsakanin kasashen Afirka. Gasar, wadda ake kira AFCON a takaice, Hukumar Kwallon kafa ta Afirka ce ke shiryawa don kungiyoyin kwallon kafa na maza na Afirka.

XS
SM
MD
LG